Masana Littafi Mai Tsarki sun dage cewa, “'Mu' a cikin Farawa yana nufin Triniti.” Duk da haka, ikirarinsu ya nuna rashin fahimtarsu game da Triniti, wata babbar gaskiya ta Kiristanci. Kasancewar namiji da mace, waɗanda aka halicce su cikin siffar Allah, ya tabbatar da cewa Allah Uba da Allah Uwa suna wanzuwa.
Ƙungiyar Mishan ta Duniya Ikkilisiyar na Allah ta yi imani da Allah Uwa, wadda ta bayyana cikin jiki a wannan zamani bisa ga annabce-annabcen Littafi Mai Tsarki kuma tana ba wa ɗan adam rai madawwami.
Allah kuma ya ce, “Bari mu yi mutum cikin siffarmu, da kamanninmu, su mallaki kifayen da suke a cikin teku, da tsuntsayen sararin sama, da dabbobi, da dukan duniya, da kowane abu mai rarrafe da yake rarrafe bisa ƙasa.” Haka nan fa, Allah ya halicci mutum cikin siffarsa, cikin siffar Allah, Allah ya halicci mutum, namiji da ta mace ya halicce su. Farawa 1:26–27
경기도 성남시 분당구 성남분당우체국 사서함 119
Tel 031-738-5999 Fax 031-738-5998
총회: 경기도 성남시 분당구 수내로 50(수내동)
대표교회: 경기도 성남시 분당구 판교역로 35(백현동 526)
ⓒ World Mission Society Church of God. 모든 권리 보유. 개인정보처리방침