Littafi Mai Tsarki littafi ne da ke shaida game da Allah. Duk da haka, Littafi Mai Tsarki yana shaida game da Allah Uwa da kuma Allah Uba. Furanni, bishiyoyi, zakuna, kifin wurare masu zafi, da mutane suna samun rayukansu ta wurin uwayensu. Haka nan, Allah Uwa ce ke ba da rayuwarmu ta ruhaniya.
Amma Urushalima ta sama, ai 'ya ce, ita ce kuma uwarmu. Galatiyawa 4:26
경기도 성남시 분당구 성남분당우체국 사서함 119
Tel 031-738-5999 Fax 031-738-5998
총회: 경기도 성남시 분당구 수내로 50(수내동)
대표교회: 경기도 성남시 분당구 판교역로 35(백현동 526)
ⓒ World Mission Society Church of God. 모든 권리 보유. 개인정보처리방침